Kokarin dinke baraka a cikin PDP 03:27 Ubale Musa 01/27/2014 Sabon shugaban jam'iyyar PDP Ahmed Adamu Mu'azu ya fara sabon yunkurin shawo kan 'yan jam'iyyar da suka bijire da su dawo gida.